shugabannin addinin musulunci ta kasar tare kwamiti mai tafiyar da shirye shiryen game da addinin musulunci sun sanar da cewa ranar 17 ga wannan wata za a fara azumin bana.
amma wasu kungiyoyin sun bayyana rashin amincewarsu da sanarwar kwamitin da cewa yin haka ya saba wa addinin musulunci.
