Shugaban Kasar Amurka Donald Trump ya fada wa Shugaban Najeriya muhammadu buhri cewa ba za su amince da kisan Kirista ba.

“Yadda ake kashe Kiristoci a Najeriya babbar matsala ce Za mu yi aiki tare domin shawo kan matsalar, domin ba za mu bar hakan ya ci gaba da faruwa ba."
Trump ya fada hakan ne a lokacin da suke zantawa da manema labarai a lokacin da shugaba Buhari ya sauka a fadar gidan gwamnatin kasar domin ziyarar aiki.