shugaban kasar kamaru Paul Biya ya gana da jakadan Amurka a kamaru paul henri balerine a fadar Etoudi inda aka sa ran cewa sun tattauna ne musamman akan rikicin dake faruwa a yankunan masu amfani da turanci ko inglishi jakadan amurka ya bayyana wa mista biya cewa amurka na bukatan zaman sulhu tsakanin gwamnati da yan aware.
