Wasu fararen hula a jihar Yobe sun samu nasarar hana wata mata kai harin kunar bakin wake a wani masallaci a jihar
kamfanin dillancin labarai na gwamnatin Najeriya ya bayyana cewa wasu matasa a garin gashuwa a karamar hukumar Gujba ta jihar Yobe sun sami nasarar hana wata mata yar kunar

bakin wake tarwatsa kanta a cikin wani masallaci a garin.