Mai girma gwamnan jihar Abdullahi Umar Ganduje, ya jagoranci musuluntar da maguxawa 51 da suka haɗa da maza da mata.
An gudanar da taron bawa maguzawa kalmar shada a fadar gwamnati dake jihar.
Gwamnan ya bawa kowanne daya daga cikinsu ₦20,000 a matsayin kudin tallafi.
