farashin motar shugaban kasar kamaru paul biya ya kai dalar cfa miliyan 358.296.000 da motar ya halarci bikin hadewar kamaru karo na 46 wanda ya gudana a babban birnin kasar yaounde.
wannan tsadar motar ya zo ne yayin da shugaban yake cafke mutane masu almubazzaranci da kudaden kasa wannan motar mai tsadar gaske ya jefa al'ummar kamaru cikin ayar tambaya shin wannan kudaden ta kamaru ne ko mallakar shugaba biya ne
