Hukumomin Birtaniya sun bayyana cewa, an saki wasu ‘yan kasar 2 da aka yi garkuwa da su a Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo.
Turawan ‘yan yawon bude ido sun fada hannun masu garkuwa da mutane a filin shakatawa na Kasa na Virunga inda ake zuwa kallon birrai nau’ika daban-daban.
